Introduction

Introduction

0
総使用量
0
合計シェア
0
いいね数
0
合計保存
ボイスを使用

説明

Barka da zuwa wannan Shafin nawa na tech! Ni ne naku Mr.ubaidullah Wannan shafi na kirkiro shi ne domin: Wayar da kan al’umma game da sabbin fasahohi zamani Bayar da ilimi a sauƙaƙe game da kimiyya Koyar da dabaru na zamani kamar mahinamcin coding, AI, robot, da sauransu Samar da labarai sahihai game da ci gaban kimiyya da fasaha a Najeriya da duniya Za ka koya, za ka fahimta, za ka ci gajiya! Ka bi mu domin cigaba da ilmantarwa a sauƙaƙe cikin harshen Hausa da Turanci. Fasaha ita ce makomar duniya — Ka zama cikin tafiya tun yanzu! Nagodai sosai

sw
サンプル
1
Default Sample
Assalamu alaikum yan uwana masu karatu. Yau zamu yi magana akan sabon content din mu na wannan mako. Allah ya bamu alheri, kuma don Allah ku tuna da subscribing din channel din mu.