Tahir Aliyu Tahir

Tahir Aliyu Tahir

1
Total Use
0
Total Share
0
Total Likes
0
Total Saved
Use Voice

Description

Jama'a wannan wani fasaha ne da mutum zai Iya amfani da shi wajen sanya gulop yayin da wurin ke da nisa. A yi sharing domin ƴan uwa su amfana.

sn
Samples
1
Default Sample
Yau na gani mutane suna zuwa kasuwa, kowa yana neman abinci mai dadi. Amma kash, farashi ya yi tsada sosai. Duk da haka, Allah ya taimaka mana, mu samu abinci mai kyau da zarar mu iya saya.