説明
Barka da zuwa Shafin Mr.Ubaidullah na tech! Wannan shafi na kirkiro shi ne domin: Wayar da kan al’umma game da sabbin fasahohi kamar: Bayar da ilimi a sauƙaƙe game da kimiyya Koyar da dabaru na zamani kamar koyar da coding, AI, robot, da sauransu ke aiki Samar da labarai sahihai game da ci gaban kimiyya da fasaha a Najeriya da duniya Za ka koya, za ka fahimta, za ka ci gajiya! Ka bi mu domin cigaba da ilmantarwa a sauƙaƙe cikin harshen Hausa da Turanci. Fasaha ita ce makomar duniya — Ka zama cikin tafiya tun yanzu! Nagodai sosai
ar
サンプル
1
Default Sample
بسم الله الرحمن الرحيم، يا أيها المؤمنون اتقوا الله حق تقاته واحفظوا ألسنتكم من الغيبة والنميمة، واعلموا أن الله يسمع ويرى كل شيء، وأن من حفظ لسانه نجا من شر عظيم، فاتقوا الله لعلكم تفلحون.